Barka da zuwa Kannywood FM!
Wannan ne babban gidan rediyonku na yanar gizo wanda ke kawo muku shirye-shiryen nishadi, tattaunawa da jaruman Kannywood, da kuma zafafan wakokin Hausa awa ashirin da hudu (24/7). Muna farin cikin kasancewarku tare da mu. Ku danna maballin "Play" domin fara sauraron muryar nishadi daga zuciyar Arewa.